0:00
22:44
Spola tillbaka 15 sekunder
Spola framåt 15 sekunder
Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 4 a shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin wata mata da saurayinta mai zafin kishi, da farautar da ‘yan sanda suka yi ta yi ruwa a jallo a cikin kasashe uku. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a [email protected].

Fler avsnitt från "True Crime Naija (Hausa Edition)"