Mahangar Mu podcast

35 - Tsadar Rayuwa: Sabubba Da Mafita

2/22/2024
0:00
23:04
Rewind 15 seconds
Fast Forward 15 seconds
Kasancewar yanzu kayan masrufi sun yi tsada. An samu hauhawan farashi a dukkan abubuwan da zasu samar da ingantacciyar rayuwa. Menene sabubba sannan ina mafita.

More episodes from "Mahangar Mu"